Friday, 6 October 2017

Limamin masallacin Ka'aba Sudais ya tura wani bawan Allah a keken guragu

Shehin malamin kasar Saudiyya kuma limamin masallacin ka'aba Sudais kenan yaga wani bawan Allah akan kujerar guragu yana neman wanda zai turashi, aikuwa sai Sudaiz din ya kama kujerar wannan bawan Allah yana turawa, wannan aiki da yayi na rashin girman kai da nuna tausayi ya dauki hankulan mutane sosai yayin da da dama sukayi mishi fatan alheri.

No comments:

Post a Comment