Monday, 16 October 2017

Maganar Auren Hadiza Gabon ta tabbata

Ga dukkan alamu maganar auren fitacciyar jarumar finafinan Hausa Hadiza Gabon yana gab da tabbata, Dazune mukaji daga wata kafar watsa labarai cewa sun samu labari daga madogara me kyau cewa nan bada dadewaba Hadizar zata yi Aure to yanzu ga Hadizar tayi wani rubutu a dandalinta na sada zumunta da muhawara dake tabbatar da hakan, Hadizar ta rubuta cewa "Sauran Kiris...".


Muna taya Hadiza murna kuma muna fatan Allah ya tabbatar da wannan abu yasa ayi lafiya


No comments:

Post a Comment