Wednesday, 18 October 2017

Mahaifiyar Sheik Sani Yahaya Jingir Ta Rasu


INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

Allah ya yi wa Hajiya Inna rasuwa wacce uwa ce ga Ash-sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir shugaban majalisar malamai na kasa na kungiyar Jama'atu Izalatul Bidi'a Wa'ikamatus Sunnah, an kuma yi jana'izar ta kamar yarda addinin musulunci ya tanadar a birnin Jos.Da fatan Allah ya jikan ta da rahama amin.
rariya.

No comments:

Post a Comment