Saturday, 21 October 2017

Mansurah Isah da Morell sun zama jakadun gidauniyar Green Heart

Tsohuwar fitacciyar jarumar finafinan Hausa kuma matar Sani Musa Danja, Zaki wato Mansurah Isah tare da fitaccen mawaki  Morell sun zama jakadun wata gidauniya me suna Green Heart, ita wannan gidauniya kamar yanda tayi bayani zata fara yaki da dorawa yara mata talla, maimakon haka, kamar yanda kungiyar tace kamata yayi a tura yaran makaranta.Muna tayasu murna da fatan Allah ya kara daukaka.


No comments:

Post a Comment