Saturday, 14 October 2017

Mansurah Isah ta raba kayan agaji a garin Kaduna

Tshohuwar fitacciyar jarumar finafinan Hausa, matar Sani Danja, Zaki, Mansurah Isah ta rabawa mabukata kayan agaji a garin Kaduna karkashin wata gidauniyarta ta tallafawa gajiyayyu, tsohuwar fitacciyar jarumar finafinan Hausa kuma abokiyar Mansurah Fati K.K na daya daga cikin wadanda suka taya Mansurar wannan aiki, muna musu fatan Allah ya amsa wannan ibada ya kuma saka musu da mafiyin Alheri.


No comments:

Post a Comment