Saturday, 28 October 2017

Mansurah Isah ta tallafawa mabukata da kayan agaji a jihar Naija

Tsohuwar fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Mansurah Isah ta je jihar Naija inda ta raba kayan agaji ga mutane mabukata,  wadanda suka amfana da kayan agajin da Mansurah ta baar sun nuna jin dadinsu sosai inda suka yita daukar hotuna tare da ita cikin murna, Mansurah ta bayar da irin wannan taimako a jihohin Kano da Kaduna a kwanakin baya, muna mata fatan Allah ya amsa mata ya kuma saka mata da Alheri.


No comments:

Post a Comment