Tuesday, 24 October 2017

Maryam Booth a gurin Fati

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Maryam Booth kenan a gurin wani fatin zagayowar ranar haihuwar wata abokiyarta inda suka ci suka sha aka kuma cashe.


No comments:

Post a Comment