Saturday, 28 October 2017

Maryam Booth na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Maryam Booth(Dijan Gala)na murnar zagayowar ranar haihuwarta, Maryam  tace saboda irin sakonnnin taya murna da fatan Alheri da mutane ke aikamata sai da ta zubar da hawaye ganin cewa mutane sun damu da ita.


Muna tayata Murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment