Friday, 20 October 2017

Maryam Booth ta kasa hakura da harkokin shafukan sada zumunta

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Maryam Booth, Dijan Gala kenan a wadannan hotunan nata da ta haskaka, tayi kamar 'yar shekara sha bakwai, shar da ita,  a shekaran jiya dai Maryam ta bayyanawa masoyan da abokanta cewa zata dan sarara/ yi hutu daga shiga shafukan sada zumunta na dan wani lokaci  amma da alama ta kasa yin hakan saboda abin ya zamar mata jiki.

No comments:

Post a Comment