Sunday, 15 October 2017

Maryam Gidado 'yar kwalisa

Anya ka ganeta a kallo daya kuwa? Watakila sai ka sake kallo na biyu sannan zaka tabbatar itace, fitacciyar jarumar finafinan Hausa Maryam Gidado kenan sanye da matsattsun kananan kaya a wannan hotunan nata da suka dauki hankulan Jama'a, wasu dai masoyan nata sunce tana birgesu amma wannan shigar ba girmantabane.
No comments:

Post a Comment