Monday, 30 October 2017

Maryam Gidado 'yar kwalisa

Jarumar finafinan Hausa Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata data sha kyau, ga gashi har gadon baya, wasu da sukayi sharhi akan wannan hoton nata sunyi kira a gareta da ta rika sanya dankwali.

No comments:

Post a Comment