Tuesday, 3 October 2017

"Maryam kinyi Baki">>inji wasu masoyanta

Jarumar finafinan Hausa Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata data dauka da asalin fatarta ba tare da kwalliyaba, saidai bayan da wasu masoyanta suka ga wannan hoton sun rika tambayar wai yaya suka ga tayi bakine?
No comments:

Post a Comment