Tuesday, 3 October 2017

Maryam Yahaya cikin malum-malum/Babbar riga

Sabuwar jarumar finafinan Hausa wadda a yanzu ta fara zama tauraruwa kuma fitacciya a tsakanin matan fim tun bayan data fito a cikin shahararren fim dinnan me suna Mansoor wato Maryam Yahaya kenan a cikin wadannan hotunan nata sanye da babbar riga irin ta maza.In banda babbar rigar data saka hotunan nata sunyi kyau.No comments:

Post a Comment