Friday, 6 October 2017

Maryam Yahaya sanye da babar Riga da Hula

A shekaran jiyane muka ga hotunan sabuwar jarumar finafinan Hausa me tasowa Maryam Yahaya sanye da babbar riga, to sai gashi ta kara nuna mana wasu hotunan nata da take sanye da kayan maza, babbar rigarce dai a jikinta amma wannan karin an samu cigaba domin kuwa harda hula ta saka.


No comments:

Post a Comment