Sunday, 22 October 2017

Maryam Yahaya 'yar kwalisa

Jarumar finafinan Hausa me tasowa kenan Maryam Yahaya a wadannan hotunan nata sanye da kananan kaya kai ba dankwali, irin wadannan hotunanne Maryam ta saka a fandalinta na sada zumunta shekaranjiya wanda dalilin sakasu masoyanta da dama suka ta yimata Allah wadai, to amma wannan karin data saka wadannan sai bata bawa mutane damar bayyana ra'ayi akansuba saboda bataso taji abinda za'a fada.


No comments:

Post a Comment