Saturday, 7 October 2017

Masurah Isah tare da 'ya 'yanta

Tsohuwar fitacciyar jarumar finafinan Hausa Mansurah Isah, mata a gurin jarumin finafinan Hausa dana turanci kuma mawaki Sani Musa Danja, Zaki kenan a wadannan hotunan tare da 'ya 'yanta, muna fatan Allah ya raya rayuwa me albarka.
No comments:

Post a Comment