Sunday, 22 October 2017

Matan gwamnoni shida suka mamaye shafin farko na mujallar Thisday Style

Matan gwamnonin Najeriya shida dake kokarin ganin an kawar da ciwon Dajine suka mamaye shafin farko na mujallar Thisday Style, matan sune Dr. Zaniban Shinkafi Bagudu matar gwamnan jihar Kebbi da Florence Ajimobi matar gwamnan jihar Oyo da Amina Abubakar Bello matar gwamnan jihar Naija da Linda Ayade matar gwamnan jihar Cross River da Olifunso Amosun matar gwamnan jihar Ogun sai kuma Omolewa Ahmed matar gwamnan jihar Kwara.

No comments:

Post a Comment