Saturday, 21 October 2017

Matar shugaban kasar Turkiyya Ermine Erdogan ta shiryawa matan shuwagabannin kasashe masu ganawa ta musamman, ciki harda A'isha Buhari

A lokacin da shuwagabannin kasashe takwas masu tasowa suke taronsu a kasar Turkiyya, me masaukin baki, uwar gidan shugaban kasar Turkiyyar Ermine Erdogan itama ta shiryawa matan shuwagabannin kasashen wani taro na musamman, cikin matan hadda matar shugaban kasa Hajiya A'isha Buhari.Hajiya A'isha Buhari ta godewa Ermine da sauran matan shuwagabannin kasashen inda tace sunyi ganawa me ma'ana tsakaninsu.No comments:

Post a Comment