Sunday, 8 October 2017

"Matata itace komaina">>Sadik Sani Sadik

Fitaccen jarumin finafinan Hausa wanda a yanzu shine ke rike da kambun jarumin jarumai Sadik Sani Sadik kenan da matarshi a wannan hoton, sadik din yace matarshi itace komai tashi, muna musu fatan Allah ya karo dankon soyayya zaman lafiya da zuri'a ta gari.

No comments:

Post a Comment