Monday, 23 October 2017

Mudassir Haladu tare da Iyalinshi

Tsohon fitaccen jarumin finafinan Hausa Mudassir Haladu (Barkeke) kenan a wadannan hotunan nashi tare da iyalinshi, da alama sun fita irin siyayyarnance ta shakatawa da iyali domin za'a iya ganin ledojin kaya a hannunsu, muna musu fatan Alheri da kuma fatan Allah ya yiwa zuri'a albarka.
No comments:

Post a Comment