Wednesday, 18 October 2017

Muhammad Indimi tare da Iyalanshi

Iyalan hamshakin dan kasuwa sirikin shugaban kasa Muhammad Indimi kenan a wadannan hotunan sanye da fararen kaya, ciki hadda Diyar shugaban kasa Zahara Buhari da mijinta Ahmad Indimi, muna musu fatan Alheri.Muhammad Indimi tare da jikokinshi

No comments:

Post a Comment