Friday, 6 October 2017

"Na zama Acici">>Rahama Sadau

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Rahama Sadau ta bayayanawa masoyanta cewa ta fara zama acici wato yanzu takan ci abinci da yawa fiye da da, kuma ta tambayi masoyanta cewa ko hakan abune me kyau?, Rahamar tayi wannan tambayane a dandalinta na shafin  sada zumunta da muhawara na Twitter inda kuma wasu suka rika bata amsar cewa ta rika motsa jiki dan kar tazo tayi kibar data wuce kima.
No comments:

Post a Comment