Tuesday, 10 October 2017

"Nayi dace da uwa ta gari">> Zahara Buhari

 Diyar shugabsn kasa, matar Ahmad Indimi Zahara Buhari tayi magana akan wannan hoton na mahaifiyarta, uwargidan shugaban kasa Hajiya A'isha Buhari daya karade shafukan sada zumunta da muhawara mutane keta yabawa, Zaharar tace tayi dace da uwa ta gari. Allah ya sakawa mahaifanmu da alheri.
No comments:

Post a Comment