Thursday, 19 October 2017

Nazifi Asnanic, Ali Jita da shugaban sojoji Buratai

Taurarin mawakan Hausa Nazifi Asnanic da Ali Isa Jita kenan tare da shugaban sojoji na kasa, Tukur Yusuf Buratai, da alama sun kaimai ziyarane, muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment