Saturday, 21 October 2017

Nazir Ahmad Dan kwalisa

Tauraron mawakin Hausa Nazir Ahmad, Sarkin waka kenan zaune kan wata kyankyareriyar mota, yaci kwalliya sanye da takalminshi me dankaren tsada da ya siya akan kudi sama da naira dubu dari(idan baka karanta labarin siyan takalmin Nazir ba to danna nan
 Kasha labari), Hoton yayi kyau.

No comments:

Post a Comment