Tuesday, 17 October 2017

Nazir Ahmad Sarkin Waka ya zama Kuku

Fitaccen mawakin Hausa Nazir Ahmad Sarkin waka kenan yake girki a dakin dafa abinci, a wani gajeren bidiyo daya saka a dandalinshi na sada zumunta da muhawara(cikin raha) yace har Kwankwaso yayiwa girki.


Dan kallon yanda yayi ai a duba wannan bidiyon.

Toh Nazir sai munzo dandano.


No comments:

Post a Comment