Sunday, 22 October 2017

Oyoyo Baba: Shugaba Buhari ya dawo gida Najeriya daga kasar Turkiyya

Shugaban kasa muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya a yau Lahadi shida uwargidanshi A'isha da 'ya 'yanshi Yusuf da halima da sauran jami'an gwamnati bayan halartar taron kasashe takwas masu tasowa a kasar Turkiyya, a wannan hoton na sama shugaba Buharine da mai dakinshi da wasu jami'an ofishin difilomasiyyar Najeriya dake kasar Turkiyya inda suka tsaya aka daukesu hotuna kamin shugaba Buharin ya baro kasar.

No comments:

Post a Comment