Sunday, 29 October 2017

Rahama Sadau ta samu kyautar karramawa daga kasar Cyprus

Kungiyar daliban Najeriya dake karatu a jami'ar Eastern Mediterranean dake kasar Cyprus sun karrama korarriyar jarumar finafinan Hausa Rahama Sadau da kyautar cimma burin rayuwa, Rahamar ta bayyana cewa wani lokacin ta inda baka tsammani sai kaji abin alheri ya sameka sannan kuma ta gode musu.Muna tayata murna da fatan Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment