Saturday, 21 October 2017

Rahama Sadau 'yar kwalisa

Fitaciyar jarumar finafinan Hausa da aka kora kuma take taka rawar gani a finafinan kudu, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da tayi kyau, an dauki hotunanne a gurin daukar fim din MTVShuga, saidai kai babu dankwali.
No comments:

Post a Comment