Sunday, 1 October 2017

Ranar 'Yancin Najeriya: Google da Manchester United sun taya Najeriya murna

A yau Lahadi daya ga watan oktoba Najeriya ke cika shekaru hamsin da bakwai da samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallakar kasar Ingila, wannan wata baiwar Allahce data saka kaya masu kalar tutar Najeriya wato kore da fari dan murnar wannan rana.Babban kamfanin yanar gizo na matambayi baya bata wato Google ya taya Najeriya murna.

Haka kungiyar kwallon kafa ta Manchester United itama ta taya Najeriya murnar ranar 'yanci.

No comments:

Post a Comment