Saturday, 21 October 2017

Rashida Labbo na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Jarumar jarumai mata ta bangaren finafinan Hausa masu tsawo wanda ake kira da Series wato Rashoda Labbo na murnar zayaowar ranar haihuuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.
No comments:

Post a Comment