Monday, 23 October 2017

Ronaldo Ya Sake Lashe Kambun Dan Kwallon DuniyaDan wasan na Real Madrid ya doke Messi da Neymar ne a zaben na yau. Wannan shine karo na biyar da Ronaldo ya lashe kambun, inda yanzu ya kamo Messi a yawan kambun.

No comments:

Post a Comment