Wednesday, 4 October 2017

Rufa'i Ahmad Chanchangi yana motsa jiki

Dan majalisa me wakiltar Kaduna ta kudu a majalisar wakilai ta tarayya kuma shugaban kwamiti akan Kustom Rufa'i Ahmad Chanchangi kenan yake atisaye, hotonnan nashi ya ja hankulan mutane sosai.
No comments:

Post a Comment