Tuesday, 17 October 2017

Rukayya Dawayya na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Rukayya Dawayya na murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.
No comments:

Post a Comment