Thursday, 19 October 2017

Saka hotuna a shafukan yanar Gizo haramunne ga musulmi>>inji wata sabuwar fatawa daga kasar Indiya

Picture for representation. Source: PTI
Wata hukumar dake fitar da fatawa a kasar Indiya me suna darul Uloom ta fitar da sabuwar fatawa da ta haramtawa musulmi saka hotunansu ko na iyalinsu a shafukan sada zumunta da muhawara na zamani. Hukumar ta bayar da wannan fatawarne a matsayin amsa ga wata tambaya da wani yayi na cewa shin ya halatta ya saka hotonshi ko na matarshi a dandalin sada zumunta?.


Kafar watsa labarai ta Indiatoday ta ruwaito cewa wasu dai su yiwa wannan fatawa kallon me tsauri lura da irin zamanin da ake ciki.

No comments:

Post a Comment