Sunday, 8 October 2017

Sakon wata masoyiyar shafin hutudole.com daga jihar Zamfara

Wata baiwar Allah masoyiyar shafin hutudole.com daga jihar Zamfara ta aiko da sako inda a ciki tayi addu'ar fatan alheri kuma ta yaba da irin labaran da take gani a wanan shafin, Mungode Allah yabar zumunci.

Ga sakon nata kamar haka:

"Assalamu alaikum malam bashir ya aiki, sannu da kokari,a kodayaushe ina bibiyar shafinka na hutudole a intanet tabbas kana kokari duba irin abubuwan da kake sawa na karuwa da ilmantarwa da nishadantarwa,allah yasaka maka da alheri yakuma kara daukaka.kuma ina maka murnar daukakar da allah yayi maka tunka kana matashi ina addu'ar  allah ya kara bamu matasa irinka masu son cigaban al'umma a kasarmu.Duk da bana chatting akowane kafafe amma ina browsing a google tanan nake karan hutudole daga karshe ina rokonka dan allah kasanya wannan rubutun nawa a hutudole. "

Daga maman hajara zamfara wassalam.

No comments:

Post a Comment