Thursday, 5 October 2017

Sanata Bala Muhammad na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tsohon ministan babban birnin tarayya Abuja, Sanata Bala Muhammad, Kauran Bauchi na murnar zagayowar ranar haihuwarshi da kuma murnar zagayowar ranar aurenshi da matarshi, muna tayasu murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka ya kuma kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment