Saturday, 21 October 2017

Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso na murnar cika shekaru sittin da daya da haihuwa

A yaune tsohon gwamnan Kano kuma tsohon dan takarar shugabancin kasarnan karkashin jam'iyyar APC sanata Rabi'u Musa kwankwaso yake cika shekaru sittin da daya da haihuwa a Duniya, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment