Friday, 6 October 2017

Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya hadu da daya daga cikin matasan daya dauki nauyin karatunsu na koyan tukin jirgimn sama

Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso kenan tare da daya daga cikin matadan daya tura karatun koyon tukin jirgin sama a kasar Jordan lokacin yana gwamnan jigar ta Kano, Matashin me suna Mahi Sumaila ya hadu da  kwankwasonne a cikin jirgin kamfanin Azman akan hanyarsu ta zuwa Legas Daga Abuja.Matashin ya zama cikakken matukin jirgin sama a yanzu.

Wannan labari ya burge mutane matuka hakan kuma yana kara karfin gwiwar mutane akan aikata alheri domin komin daren dadewa zai dawo maka.

No comments:

Post a Comment