Wednesday, 25 October 2017

Sanata Shehu Sani na karantarwa a Isilamiya

Ilimi shine hasken rayuwan, Sanata me wakiltar Kaduna ta tsakiya kwamared Shehu Sani kenan yake koyarwa a wata makarantar Isilamiya daya kai ziyara dake unguwar Barnawa cikin garin Kaduna, wannan abu da yayi ya dauki hankulan mutane sosai musamman kasancewarshi dan siyasa.
No comments:

Post a Comment