Sunday, 1 October 2017

Sani Musa Danja da matarshi Mansurah Isah suna taya 'yan Najeriya murnar ranar 'yanci

Iyalan babban jarumin fim din Hausa wanda ke taka rawa a finafinan kudu kuma mawaki Sani Musa Danja Zaki da matarshi wadda itama tsohuwar jarumace kuma yanzu ta dukufa wajan tallafawa mutane da kayan agaji, Mansurah Isah kenan suke taya mutanen Najeriya murnar ranar 'yancin kai.

No comments:

Post a Comment