Wednesday, 25 October 2017

Sani Musa Danja da Yakubu Muhammad sun zama jakadun majalisar dinkin Duniya

Fitattun jaruman fina-finan Hausa Sani Musa Danja, Zaki da abokin aikinshi Yakubu Muhammad sun zama jakadun majalisar dinkin Duniya ta fannin wasu sabbin shirye-shirye da majalisar ta fito dasu wajan ganin an inganta rayuwar al'umma musamman marasa Galihu da ake kira SDGs a takaice, wannan yana nufin Yakubun da Sani zasu taimaka wajan isar da sakon malaisar da kuma muradun nata ga al'umma, muna tayasu murna da fatan Allah ya kara daukaka.
No comments:

Post a Comment