Thursday, 26 October 2017

Sarkin Kano, Dangote da Fashola wajan sa hannun sayan kamfanin samar da wutar lantarki

Ministan wuta, ayyuka da gidaje Babatunde Raji Fashila da sarkin Kano Muhammad Sanusi na II da hamshakin attajiri Aliko Dangote kenan a gurin sa hannu kan takardun da sabbin masu saka hannun jari a kamfanin samar da wuta na Qua Iboe sukayi tsakaninsu da manyan dillan wutar lantarkin na Najeriya.Shi wannan gurin samar da wuta dake jihar Akwa-Ibom anyi kiyasin cewa zai samar da karin karfin wuta nan da shekarar 2021 idan Allah ya kaimu.No comments:

Post a Comment