Sunday, 8 October 2017

Sarkin Kano M. Sanusi na II rike da jikanshi

Me martaba sarkin Kano Muhammad Sanusi na II kenan a wannan hoton rike da jikanshi wanda diyarshi Fulani Siddika Sanusi ta haifa, muna fatan Allah ya karawa sarki lafiya, ya karawa uwar jariri lafiya ya kuma rayashi rayuwar addinin musulunci.

No comments:

Post a Comment