Thursday, 5 October 2017

Shan hannun Hamid Ali da mataimakiyarshi ya jawo cece-kuce

Hotonnan na shugaban hukumar hana fasa kwauri ta Kwastam Hamid Ali yana gaisawa da daya daga cikin mataimakanshi wadanda aka yiwa karin girma ya jawo cece-kuce a shafukan sada zumunta,  wasu sunce gaisuwar ta Hamid Ali ta sabawa addininshi na musulunci tunda macece wasu kuma sun bashi uzurin cewa yanayin aiki kenan larurace tasa yayi hakan.

No comments:

Post a Comment