Tuesday, 24 October 2017

Shekarun haihuwa na gwamnonin Najeriya

Anan jadawalin sunayen gwamnonin Najeriyane da kuma shekarunsu a wannan shekarar da muke ciki ta 2017, kundin tsarin mulkin Najeriya ya tanadi cewa dole sai mutum namiji ko mace ya kasance wanda aka haifa a Najeriya kuma yakai shekaru talatin da biyar kuma yana da jam'iyyar siyasa sannan kuma wannan jam'iyyar siyasa tashi ta daukin naushinshine sannan zai iya tsayawa neman kujerar gwamna.

Mafi tsufa da yawan shekaru a cikin gwamnonin shine Abiola Ajimobi na jihar Oyo.

Mafi kankantar shekaru cikin gwamnonin shine Yahaya Bello na jihar Koi.

Daga cikin gwamnonin guda goma sun wuce shekaru sittin.

Gwamnoni biyarne kawai ke da shekaru kasa da hamsin.

Amma cikinsu duka babu wanda yake kasa da shekara arba'in.

Ga shekarun gwamnonin kamar haka:

Gwamna Abiola Amosun na jihar Oyo.
An haifeshi ranar 16 ga watan Disambar shekarar 1949.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 67 kenan.

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano.
An haifeshi ranar 25 ga watanDisambar shekarar 1949.
Shima idan ka lissafa zakaga shekarunshi 67 kenan.

Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina.
An haifeshi a ranar 27 ga watan Mayu na shekarar 1950.
Shima idan ka lissafa zakaga shekarunshi 67 kenan.

Gwamna Umar Tanko Almakura na jihar Nasarawa.
An haifeshi ranar 15 ga watan Nuwamba na shekarar1953.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 63 kenan.

Gwamna Darius Ishaku na jihar Taraba.
An haifeshi ranar 30 ga watan Yuli na shekarar 1954.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 63 kenan.

Gwamna Oluwarotimi Akeredolu na jihar Ondo.
An haifeshi ranar 21 ga watan Yuli na shekarar 1956.
Idan ka lissafa zakaga yana da shekaru 61 kenan.

Gwamna Ibrahim Gaidam na jihar Yobe.
An haifeshi ranar 15 ga watan Satumba na shekrar 1956.
idan ka lissafa zakaga shekarunshi 61 kenan.

Gwamna Muhammad Abdullahi Abubakar na jihar Bauchi.
An haifeshi ranar 11 gawatan Disambar shekarar 1956.
Idan ka lissafa zakaga yana da shekaru 60 kenan.

Gwamna Rauf Aregbesola na jihar osun.
An haifeshi a ranar 25 ga watan Mayu na shekarar 1957.
Idan ka lissafa zakaga yana da shekaru 60 kenan.

Gwamna Willie Obiano na jihar Anambra.
An haifeshi ranar 8 ga watan Augusta na shekara 1957.
Idan ka lissafa zakaga yana da shekaru 60 kenan.

Gwaman Ibikunle Amosun na jihar na jihar Ogun.
An haifeshi ranar 25 ga watan Janairu na shekarar 1958.
Idan ka lissafa zakaga yana da shekaru 59 kenan.

Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo.
An haifeshi ranar 1 ga watan Yuli na shekarar 1959.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 58 kenan.

Gwamna Ifeanyi Okowa na jihar Delta.
An haifeshi ranar 8 ga watan Yuli na shekarar 1959.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 58 kenan.

Gwamna Nasiru Ahmad El-Rufai na jihar Kaduna.
An haifeshi ranar 15 ga watan Fabrairun shekarar 1960.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 57 kenan.

Gwamna Ayodele Fayose na jihar Ekiti.
An haifeshi ranar 15 ga watan Nuwambar shekarar 1960.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 56 kenan.

Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue.
An haifeshi ranar 23 ga watan Aprilun shekarar 1961.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 56 kenan.

Gwamna Abubakar Bagudu na jihar Kebbi.
An haifeshi ranar 26 ga watan disambar shekarar 1961.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 55 kenan.

Gwamna Ibrahim Dankwambo na jihar Gombe.
An haifeshi ranar4 ga watan Afrilun shekarar 1962.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 55 kenan.

Gwamna Rochas Okorochas na jihar Imo.
An haifeshi ranar 22 ga watan Satumbar shekarar 1962.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 55 kenan. 

Gwamna Muhammad badaru Abubakar na jihar Jigawa.
An haifeshi ranar 29 ga watan Satumba na shekarar 1962.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 55 kenan.

Gwamna Simon Lalong na jihar Flato.
An haifeshi ranar 5 ga watan Mayu na shekarar 1963.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 54 kenan.


Gwamna Akinwunmi Ambode na jihar Legas.
An haifeshi ranar 14 ga watan Yuni na shekarar 1963.
Idan ka lissafa zakaga yana da shekaru 54 kenan.


Gwamna Bindo Jibirilla na jihar Adamawa.
An haifeshi ranar 16 ga watan Yni na shekarar 1963.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 54 kenan.

Gwamna Abdulfatah Ahmad na johar Kwara.
An haifeshi ranar 29 ga watan Disambar 1963.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 53 kenan.

Gwamna Dave Umahi na jihar Ebonyi.
An haifeshi ranar 1 ga watan Janairu na shekarar 1964.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 53 kenan.

Gwamna Ifeanyi Uguwanyi na jihar Enugu.
An haifeshi ranar 20 ga watan Maris na shekarar 1964.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi  53 kenan.

Gwamna Okezie Ikpeazu na jihar Abia.
An haifeshi ranar 18 ga watan Octoba na shekarar 1964.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 52 kenan.

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sakkwato.
An haifeshi ranar 10 ga watan janairun shekarar 1966.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 51 kenan.

Gwamna Seriake Dickson na jihar Bayelsa.
An haifeshi ranar 28 ga watan Janairun shekarar 1966.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 51 kenan.

Gwamna Udom Emmanuel na jihar Akwa-Ibom.
An haifeshi a ranar 11 ga watan Yuli shekarar 1966.
Idan ka lissafa zakaga shekarumshi 51 kenan.

Gwamna Kashim Shatima na jihar Borno.
An haifeshi a  ranar 2 ga watan Satumba shekarar 1966.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 51 kenan.

Gwamna Nyesom Wike na jihar Rivers.
An haifeshi a ranar 24 ga watanAugusta  na shekarar 1967.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 50 kenan.

Gwamna Bello Abubakar na jihar Naija.
An haifeshi a ranar 17 ga watan Disambar 1967.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 49 kenan.

Gwamna Abdul'aziz Yari na jihar Zamfara.
An haifeshi a ranar 1 ga watan Janairu na shekarar 1969.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 48 kenan.

Gwamna Ben Ayade na jihar Cross-River.
An haifeshi ranar 2 ga watan Maris na shekarar 1969.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 48 kenan.

Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi.
An haifeshi ranar 18 ga watan Yuni na shekarar 1975.
Idan ka lissafa zakaga shekarunshi 42 kenan.

No comments:

Post a Comment