Tuesday, 17 October 2017

Shugaba Buhari na ganawa da Gwamnoni

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana ganawa gwamnonin jihohin kasarnan, a wannan hoton Gwamnan jihar Akwa-Ibom Emmanuel Udom da na Jihar Zamfara Abdul'aziz Yari dana jihar Bauchi Muhammad Abdullahi Abubakarne da wasu manyan jami'an gwamnati ke tare da shuga Buharin.

No comments:

Post a Comment