Monday, 30 October 2017

Shugaba Buhari ya amshi bakuncin takwaranshi na kasar kwadebuwa Alassane Oattara

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin shugaban kasar Kwadebuwa Alassane Oattara a yau a fadarshi dake Abuja, Shugaban kasa Kwadebuwar ya kawo ziyarar sada zumuncine da bangirma a Najeriya
.


No comments:

Post a Comment