Friday, 6 October 2017

Shugaba Buhari ya gana da alkalin kotun koli da alkalin alkalai na kasa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan tare da mataimakinshi Farfesa Yemi Osinbajo a lokacin da alkalin babbar kotun Najeriya ya kaimai ziyarar bangirma a fadarshi, alkalin alkalai na saka Walter Samuel Nkanu Onnoghen ne ya yiwa alkalin jagora wajen ganawa da shugaban kasar.No comments:

Post a Comment