Monday, 16 October 2017

Shugaba Buhari ya gana da Gwamnan jihar kogi Yahaya Bello

Haka kuma shugaba Buharin ayau yayi ganawa ta Musamman da gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello a ofishinshi dake fadar shugaban kasar, sun tattauna batutuwan cigaba.
No comments:

Post a Comment